Sub Catlog : Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa for Junior Secondary| Catalog :Junior Secondary

SABUWAR HANYAR NAZARIN HAUSA - BOOK 1

Author: Don Kananan Makarantun Sakandare, Littafi Na Daya, Na, Rabi’u M. Zarruk, Bello S.Y Al-Hassan.

Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa,shi ne littafi na farko da aka taba rubuta irinsa wanda gogaggu kuma shahararrun malami suka shirya musamman don Kananan Makarantun Sakandare.Littafin ya kun-shi cikakkun bayanai kan harshen Hausa da adabinsa da al\\\'adun Hausawa.

SABUWAR HANYAR NAZARIN HAUSA - BOOK 2

Author: Don Kananan Makarantun Sakandare, Littafi Na Daya, Na, Rabi’u M. Zarruk, Bello S.Y Al-Hassan.

Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa, wannan shi ne littafi na biyu daga cikin litattfai uku wadanda gogaggu kuma shahararrun malamai suka shirya musamman don Kananan Makarantun Sakandare. Shi ma kamar na farkon, ya kunshi cikakkun bayanai kan harshen Hausa da adabinsa da al\\\'adun Hausawa.

SABUWAR HANYAR NAZARIN HAUSA - BOOK 3

Author: Don Kananan Makarantun Sakandare, Littafi Na Daya, Na, Rabi’u M. Zarruk, Bello S.Y Al-Hassan.

Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa,shi ne littafi na uku da aka taba rubuta irinsa wanda gogaggu kuma shahararrun malami suka shirya musamman don Kananan Makarantun Sakandare. Littafin ya kunshi cikakkun bayanai kan harshen Hausa da adabinsa da al\\\'adun Hausawa.