Catalog : Senior Secondary

DARUSSAN HAUSA - BOOK 3

Author: Don Manyan, Makarantun, Sakandare, Ibrahim Yaro Yahaya, Mu’azu Sani Zariya.

ISBN: 978 249 227 2

Wannan jerin littattafai guda uku mai suna Darussan Hausa an shirna ne don koyar da Hausa a manyan makarantun sakandare, Senior Secondary Schools, daga shekara ta daya zuwa ta uku. Wannan shi ne littafi na daya.


Wannan jerin littattafai guda uku mai suna Darussan Hausa an shirna ne don koyar da Hausa a manyan makarantun sakandare, Senior Secondary Schools, daga shekara ta daya zuwa ta uku. Wannan shi ne littafi na daya. An bi duk abubuwan da aka rattaba a cikin Manhajar Hausa wadda Hukumar Bin-cike da Habaka limi ta Nijeriya (NERDC) ta shirya, an rubuta darussa a kansu, don dalibai su ji saukin koyon su, tare da taimakon malami. Darussan sun shafi fannonin harshe da adabi da al’adu, kamar dai yadda aka tsara su a cikin Manhajar.



    Write a Comment:

    Name: