Catalog : Senior Secondary
EXAM FOCUS HAUSA LANGUAGE FOR WASSCE & SSCEAuthor: M A Z Sani, A Muhammad, B Rabeh.ISBN: 978 030 592 0 Exam Focus Hausa Language littafi ne da aka shirya don ya taimaka wa daliban da za su rubuta jarabawar WASSCE da UME. Exam Focus Hausa Language littafi ne da aka shirya don ya taimaka wa daliban da za su rubuta jarabawar WASSCE da UME. Marubutan kwararrun malamai ne wadanda suka san matsalolin dalibai suka kuma san maganinsu. Littafin yakunshi bayanai da dama game da jarabawa da yadda ake rubuta ta. An kawo misalai da yawa na tambayoyin da suka gabata aka kuma amsa su. Bugu da kari, an wadata littafin da tambayoyi na kaifafa zukatan dalibai don su shirya su su iya fuskantar jarabawar da ke gabansu. Ko shakka babu, wannan littafi zai taimaki dalibai, kai har ma da malamansu, dangane da jarabawa. Muna fatan Allah ya ba da sa\\\'a. |





Write a Comment: