Catalog : Junior Secondary
SABUWAR HANYAR NAZARIN HAUSA - BOOK 3Author: Don Kananan Makarantun Sakandare, Littafi Na Daya, Na, Rabi’u M. Zarruk, Bello S.Y Al-Hassan.ISBN: 978 154 900 9 Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa,shi ne littafi na uku da aka taba rubuta irinsa wanda gogaggu kuma shahararrun malami suka shirya musamman don Kananan Makarantun Sakandare. Littafin ya kunshi cikakkun bayanai kan harshen Hausa da adabinsa da al\\\'adun Hausawa. Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa,shi ne littafi na uku da aka taba rubuta irinsa wanda gogaggu kuma shahararrun malami suka shirya musamman don Kananan Makarantun Sakandare. Littafin ya kunshi cikakkun bayanai kan harshen Hausa da adabinsa da al\\\'adun Hausawa. Har wa yau akwai sassan awon fahimtar karatu da kuma insha\\\'i watau gina labari ta kyakkyawar hanya. Littafin dai an rubuta shi ta amfani da manhajar nan da Hukumar Bunkasa Ilimi ta Kasa ta wallafa. |





Write a Comment: